Sobre Rihla Conackriyya

GABATARWA !!!
   Conakriyya! Shine sunan da aka fi Sanín Wannan kasidar da shi, watakila saboda yawan fadin sunan Conakry da akayi un cikinta, Shaikhu (AR) ya despertar yawaicin muhimman abubuwan da Suka faru gareshi un cikin tafiyar da Yayi ta tsawon kwanaki sentado wadda un cikinsu ya Shiga wadansu garuruwa da suke cikin kasashen Senegal Gambia Guinea Mali da Sirre Leona.
   Shaikhu (R. A) ya Zuba ilimai masu yawa un cikinta kamar bla fadi ya wasu ni'imomin da Alá, el Altísimo Yayi masa.
   Sau da yawa masoya suna RERA Wannan kasida saboda muhimmancinta, saboda haka nake hijo en bayar da Tawa gudummawar ta hanyar fassara kalmominta Zuwa harshen hausa saboda dangina Hausawa masoya suyi amfani da ita.
   Abubuwan Lura !:
1- Shaikhu (R. A) ya rubuta sunayen yawaicin Idan ba Muce Dukkan garuruwan da ya una Ambata cikin Wannan kasida ba, ya kamar bla dama ga, saboda Wata hikima wadda Bamu de santa ba. Kamar:
                                  "دكار, بمك, كناكري, كومبيا, كرسا, فوتجلا"
Un maimakon:
"داكار, باماكو, كوناكري, غمبيا, كوروسا, فوتاجالون".
Da sauransu.
2- Kalmomin da suke cikin alama kamar haka "", Karin bayani ne Domin fahimtar da ma'ana, amma ba Do cikin lafazin baitin da Ake fassarawa.
3- Shaikhu (R. A) Yayi Wannan tafiya daga Daren karhe na na Watan Zulhijjah shekarar 1366 bayan hijira, Zuwa Daren Karshe na na Watan Rajab shekarar 1367.
    Shaikhu (AR) ya Zo Birnin Kano Nigeria zuwan farko un Watan Rajab un shekara cikin ta 1364 BH, Domin cika alkawarin da Suka yi da Sarkin Kano Alhaji Abdullahi Bayero (RA) una madina, un shekara cikin ta 1355 BH na Cewa zai zo garinsa , Mutum uku Suka Bishi bayan tafiyarsa, Sune:
(1) Shaikhu Sani Hasan Kafanga (R. A).
(2) Shaikhu Tijani Usman Zangon Bari desnudo (R. A).
(3) Alhaji Usman Mazadu Mazan kwarai (R. A).
   Un farko - shekara farkon ta 1366 B.H. Wato shekarar da Yayi tafiyar da Yayi Wannan kasidar un darenta na Karshe, saboda haka un lokacin da Yayi wannnan kasida Babu wanda ya san Kaulakha un cikin Mutanen Nigeria sai wadannan Mutanen guda uku rak.
                                                                          Yahya Nuhu Sallau (Khalifa)
                                                                            Sallawi
                                                                        Juma'a: 6 - Sha'aban - 1434 A. H.
                                                                         Daidai da: 14 - Junio ​​- 2013 dC
                                                                               Auchi, jihar Edo.
Más información
Versiones antiguas Más
Rihla Conackriyya
Rihla Conackriyya 1 APK
September 30, 2016 3.17 MB

Requires Android: Android 2.0+

Screen DPI: 160-640dpi

SHA1: c4b14c7e0c9c26bd0754aaef2e1678f8f66787ff

Size: 3.17 MB

Más información

Nombre de paquete:

com.conakriyya

Fecha de actualización:

Última versión:

1

Pedir actualización:

Enviar la última versión

Requisitos:

Android 2.0+