Sobre Complete Tafseer Sheikh Jafar

Completa Tafseer Sheikh Ja'afar Mahmud Adam (versión completa) de Surah Al-Baqarah a Surah An-Nas. Muy alta calidad de audio.
Escuche Sheikh Jafar completa Tafseer of the Holy Qur'an MP3 VERSIÓN COMPLETA de Surah Al Baqarah a Surah An Nas.
Características de la aplicación:
- Tafsir Sheikh Ja'afar Mahmood Adam completo de Albaqarah a an-Nas
- El título de cada pista muestra el número de versos incluidos en el tafseer. Esto es para una referencia fácil cuando se busca tafseer de cierto verso en cierta sura.
- No hay omisión de ningún verso y cada pista funciona perfectamente bien.
- La calidad de audio es sobresaliente. Es posible que desee reducir el volumen de su altavoz.
- Esta aplicación es TODO EN UNO aplicación Sheik Jafar. Sheikh Ja'afar Mahmud University of Knowledge está aquí.
- Biografía del jeque Ja'afar Mahmud Adam (Rahimahullah)
- Kitab Siffatus salatin Nabiyyi, un libro para aprender la oración del profeta Mahoma (s.a.w).
- Bulugul Maram por Shaykh jafar Mahmood Adam
- Riad salihin jeque Jafar
- Siffatus Salatin Nabiy Ja'far mahmoud adam
- Umdatul ahkam Sheikh Ja'afar
- Santo Corán Sheikh Jafar Qira'a mp3 completo
- Ahkamul jana'iz Jafar mahmud
- Muktasar siratur rasul jaafar adam
- Kashfush Shubuhaat jaafar mahmoud
- Full Arbaun Hadith malam Ja'far
- Khutbah Sheikh Jafar - Serie completa de volúmenes de Hudubah
- Sheikh Jafar Preguntas y respuestas mp3
- Esta aplicación requiere conexión a internet para funcionar
- El diseño de la aplicación es simple para facilitar la navegación.
- Puedes escuchar sheikh jafar tafseer en segundo plano
- Puedes compartir esta aplicación a través de tus redes sociales favoritas.
Si le gusta esta aplicación, compártala con tantos grupos en las redes sociales como sea posible.
El tafenero completo Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam Kano finalmente está aquí, ALHAMDULILLAH.
-------------------------------------------------- -----------------
Assalamu alaikum,
Ga cikakken karatun tafsirin alkur'ani mai girma tare de Sheikh Jafar Mahmud Adam. Wannan manhajja ta kunshi dukkan tafsirin alkur'ani mai girma tun daga kan suratul bakarah har zuwa suratun Nasi.
Kuma kowanne sauti yana aiki ba tare da matsala ba sannan kuma babu tsallaken wata ayah balle surah.
Mun biyo tafsirin daki-daki domin 'yanuwa masu neman ilimi su amfana sosai kuma suji dadin tafsirin. Allah ya bamu lada damu daku.
Haka zalika mun rubuta lambobin ayoyin kowanne tafsirin domin saukin dubawa.
Sannan acikin wannan app akwai:
1. Karatun alkur'ani mai girma wato sheikh ja'afar mahmoud Recitación del Sagrado Corán
2. Tafseer completo del Sagrado Corán mp3 jeque jafar Mahmud
3. Kitab tauhid
4. Umdatul Ahkaam
5. Arba'una Hadith
6. Kashfush shubuhaat
7. Bulugul Maraam
8. Riyaadussalihiin
9. Siratun Nabawiy
10. Ahkaamul Janaa'iz
11. Siffatus Salaatun Nabi
12. Preguntas y respuestas mp3
>>> Tarihin Sheikh Jafar Mahmud Adam <<<
Un haifi marigayi Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam, un garin Daura, un shekara ta 1962 (ko da yake wani lokacin yakan ce 1964).
Marigayi Sheikh Ja'afar ya fara karatunsa na allo a gidansu, a wurin mijin yayarsa, Malam Haruna, wanda kuma dan uwansu ne na jini.
Daga nan aka mayar da shi wajen wani Malam Umaru agarin Koza, kimanin 9km arewa da Daura, wanda shi ma akwai dangantaka ta jini a tsakaninsu, wanda kuma shi ne musabbabin zuwansa Kano. Bayan sun zo Kano ne tare da wannan malami nasa, a shekara ta 1971 (ko 1972), sai suka zauna a makarantar Malam Abdullahi, mutumin jamhuriyar Nijar ne, amma yake zaune a unguwar Fagge a Kano. Karanta qarashen tarihin cikin manhajjar.
IDAN AN KUNNA WANNAN MANHAJJA AKAJI WANI SAUTI BAYA AIKI, DON ALLAH KAR KUYI KASA A GWIWA, KU AIKO MANA DA SAKO NA GAGGAWA A ADIRESHINMU [email protected] ZAMU KOKARI TSAYAA KAYAU.
Daga karshe idan kunji dadin wannan manhajja toh ku mekata zuwaga 'yanuwa ta kafafen sadarwa. Kuma muna rokon addu'arku ta alkhairi.
Idan kuna da bukatar aiko da wani sako ko bukatar ganin wani abu cikin wannan manhajja toh sai ku aiko mana sako ta adireshinmu [email protected]
Wassalamu alaikum wa rahmatullah.

Actualización de Complete Tafseer Sheikh Jafar 1.0.0

Acikin manhajja zaku samu:
- Cikakken karatun tafsir sheikh jafar
- Kitab Tauhid complete
- Sifat Salat An-Nabi shima mun kammalashi
- Bulugul Maram kammalalle
- Holy Quran Sheikh Jafar Recitation
- Read Quran Online
- Umdatul Ahkam Sheik Jafar full
- Riyadus Salihin complete
- Full Arba'una Hadith Ja'afar Mahmud Adam
- Hudubah Volume full series
- Ahkamul Jana'iz shima mun kammalashi
- Tambayoyin Sheikh Jafar
- Muktasar Siratur Rasul
-Kashfush Shubuhaat Jaafar
- Sashen Duba Lokutan Sallah
Más información
Versiones antiguas Más
Sheikh Ja'afar Mahmud Adam Com
Sheikh Ja'afar Mahmud Adam Com 1.0.0 APK
January 31, 2024 33.28 MB
Variant
Arch
Version
DPI
arm64-v8a, armeabi-v7a, x86, x86_64
Android 4.4+
120-640dpi
arm64-v8a, armeabi-v7a, x86, x86_64
Android 4.4+
120-640dpi
Sheikh Ja'afar Mahmud Adam Com
Sheikh Ja'afar Mahmud Adam Com 3.5 APK
January 5, 2020 7.14 MB
Variant
Arch
Version
DPI
Android 4.1+
nodpi
Android 4.1+
nodpi
Sheikh Ja'afar Mahmud Adam Com
Sheikh Ja'afar Mahmud Adam Com 3.1 APK
October 13, 2018 6.4 MB

Requires Android: Android 4.1+

Screen DPI: nodpi

SHA1: b1d6ce26c2c7f4348e665c7e1395952f81a5e224

Size: 6.4 MB

Sheikh Ja'afar Mahmud Adam Com
Sheikh Ja'afar Mahmud Adam Com 3 APK
September 26, 2018 7.92 MB

Requires Android: Android 4.1+

Screen DPI: nodpi

SHA1: 353112be6dc7abfafa685a655ad4ae9954aaad9f

Size: 7.92 MB

Más información

Nombre de paquete:

com.andromo.dev391844.app835828

Fecha de actualización:

Última versión:

1.0.0

Pedir actualización:

Enviar la última versión

Disponible en:

Google Play

Requisitos:

Android 4.4+