Home Scelta dell'Editore Recensioni Novità Alternative Primi Dieci Pre-Registrazione Limited-Time Sale Giochi Più Richiesti App Più Richieste Categoria APK Downloader APK Upload Chrome Extension APKPure.fo APP Cerca App
Seleziona Lingua

Wakokin Shata Mp3

10.0 34

v2.0 di ZaidHBB

Scarica tramite l'APP APKPure.fo
Installazione veloce e sicura • Senza Regione

Su Wakokin Shata Mp3

Wannan Manhaja ta Kunshi wasu daga cikin fitattun wakon Dr. Mamman Shata. Wannan application anyi shi ne don jin dadin ku tare da fadawa yaduwar harshen Hausa a Duniya. Wakokin da ke cikin wannan Manhaja sun hada da:
* Abba Siri Siri
* ABU Zaria
* Lafiya Mamman Mai Daura
* Malam Babba Na Kofar Gabas
* Zaki Sarkin Hadejia Maje
* Umaru Dan Danduna Na Gwandu
* Sani Audi
* Gagarabadau
* Lafiya Zaki
* Na Tsaya ga Annabi Muhammadu (SAW)
* Sarkin Zazzau Shehu
* Bakandamiya
Idan kunji dadin applicazione wannan din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store.
Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB un negozio sai kuyi cerca don ganin kundin.
Wanene Mamman Shata?
Mamman Shata wani shahararren mawakin Hausa ne wanda har duniya ta nade ba za'a sake yin kamarsa ba.Haifaffen Musawa ne ta jihar Katsina amma ya yi kaura zuwa birnin Kano. Lokacin da ya rasu an birneshi a Daura kamar yadda ya bar wasiyya. yana da wakoki wanda bicike har yanzu bai san yawan su ba dan shi kan sa an tambaye shi ko yasan adadin wakokin da yayi sai amsa dacewa bai saniba amma a shekarun baya an sami wata baturiya zo zo had had wakokin sa kimanin dubu hudu. yanada da abin mamaki kwarai da gaske yakanyi waka dok lokacin da aka bida yayi hakan batareda inda-inda ba.
An tambayi Marigayi Dr. Mamman Shata cewar ina ya soma waka sai ya kada baki ya ce “A nan Musawa inda aka haife ni a nan na soma waka kuma duk inda na je yawo to da wakata suka ganni„
Ko wane dalili ya Dr. Mamman Shata ya soma waka a rayuwarsa, ga dai amsar da ya bayar “Dalili shine kiriniya ta yarinta kurum, bawai don gadon uwa ko uba ba, domin kuwa na dade ina yi bana kabar ko anini, in ma un samu kudi sai dai makada da maroka su dauka. Sai daga baya bayan na mai da waka sana’a na fara amsar kudi „
Shin waya sawa Dr. Mamman Shata wannan suna nasa wato Shata
"Wanda ya in mini wannan suna Shata sunansa Magaji Salamu, brilla ya samin suna Shata Mijin mai daki, ita mai dakin kaka ta ce, ita ce ta haifi wanda ya haife ni„
Da aka tambayi Dr. cewar wace waka ce ta fi suna kuma ya fi jin dadin ta ko kuma ta fi birge shi a duk ilahirin wakokin da ya yi, sai ya ba da amsa kamar haka “To wannan wani abune mawuya ci a wurina kuma kowa yace zai iya ganewa karya yake yi tunda shi shatan bai ganeba „
Bisa al’ada ga yanda mawakan Hausa suke yin wakokin su, akwai waka da suke yi wa kansu da kansu kirari a cikinta wadda aka fi sani da suna Bakandamiya. Per shima Marigayi, la dottoressa Mamman Shata bai yi kasa e un guiwa ba wajen yi wa kansa irin wannan waka.
Daya daga cikin hikimomin da Allah ya baiwa Marigayin shine cewar yana iya kirkirar waka a duk lokacin da yaga dama ko kuma aka bukaci da ya yi hakan. Misali wakar da ya yi ta Dajin-runhu da kuma wakar da ya yi ta Canada Center a lokacin da ya kai ziyara kasar Amurka.
Bisa al'adar Hausa, Mawaka sukan yi wa Mutane Waka, amma a wani lokaci akan yi wa wakar mummunar fahimta, misali wakar da ya yi kusoshin Birni Uwawu da kuma wakar nan ta Na-malumfashi Habu Dan-mama, wanda Bakin Wakoki Su Ke Ganin Cewa, Wadannan Wakoki Ya Yi Sune Domin Ya Nunawa Mutane Cewar Yan Zamanisun Rasa Inda Zà Su Kama, Su Basu Kama Duniya Ba Kuma Basu Kama Lahira Ba. Da Al Tambayi Dr. Cewar Shin Ko Wannan Masani bakin wakoki haka yake sai ya ce “To wannan zance ne irin nasu, shi wanda naiwa ya san abinda na ce, kuma masu ji da basira sun san abinda na ce„

Aggiornamento Wakokin Shata Mp3 2.0

*New User Interface
*Performance Improvements
*Added Sleep Timer
Leggi di Più
Caratteristiche Wakokin Shata Mp3

Versioni Precedenti

Altro

Wakokin Shata Mp3 2.0 APK March 19, 2024 65.46 MB Scarica

Requires Android: Android 4.4+

Architecture: arm64-v8a

Screen DPI: 160-640dpi

SHA1: 55b5a4e0796ebf0f5d2d6b9c1aca6104e889c1a9

Size: 65.46 MB

What's New:

*New User Interface
*Performance Improvements
*Added Sleep Timer

Wakokin Shata Mp3 2.0 XAPK APKs March 27, 2024 65.62 MB

Variant
Arch
Version
DPI
Wakokin Shata Mp3 2.0 (2001)

Requires Android: Android 4.4+

Architecture: arm64-v8a

Screen DPI: 160-640dpi

SHA1: 959eeff4343330202a60104411ed01ac69ad9d19

Base APK: com.andromo.dev492494.app688110.apk

Split APKs: config.ar, config.arm64_v8a, config.de, config.en, config.es, config.fr, config.hi, config.in, config.it, config.ja, config.ko, config.my, config.pt, config.ru, config.th, config.tr, config.vi, config.xxhdpi, config.zh

Size: 65.62 MB

What's New:

*New User Interface
*Performance Improvements
*Added Sleep Timer
arm64-v8a
Android 4.4+
160-640dpi
Wakokin Shata Mp3 2.0 (2001)

Requires Android: Android 4.4+

Architecture: armeabi-v7a

Screen DPI: 160-640dpi

SHA1: 6428b154303777fa0d375ded6e74d4a0fb7d59e2

Base APK: com.andromo.dev492494.app688110.apk

Split APKs: config.ar, config.armeabi_v7a, config.de, config.en, config.es, config.fr, config.hi, config.in, config.it, config.ja, config.ko, config.my, config.pt, config.ru, config.th, config.tr, config.vi, config.xhdpi, config.zh

Size: 65.26 MB

What's New:

*New User Interface
*Performance Improvements
*Added Sleep Timer
armeabi-v7a
Android 4.4+
160-640dpi
Wakokin Shata Mp3 2.0 (2001)

Requires Android: Android 4.4+

Architecture: arm64-v8a

Screen DPI: 160-640dpi

SHA1: 57c26c4225c9ef7acae53070ffdcbb863ccac1d3

Base APK: com.andromo.dev492494.app688110.apk

Split APKs: config.ar, config.arm64_v8a, config.de, config.en, config.es, config.fr, config.hi, config.in, config.it, config.ja, config.ko, config.my, config.pt, config.ru, config.th, config.tr, config.vi, config.xxxhdpi, config.zh

Size: 65.62 MB

What's New:

*New User Interface
*Performance Improvements
*Added Sleep Timer
arm64-v8a
Android 4.4+
160-640dpi

Wakokin Shata Mp3 1.2 APK July 17, 2020 46.97 MB Scarica

Requires Android: Android 4.1+

Screen DPI: nodpi

SHA1: c4ba7bd04649aa52b5d691c485626f01f8940ac6

Size: 46.97 MB

What's New:

*Bug Fixed

Wakokin Shata Mp3 1.0 APK February 11, 2018 45.81 MB Scarica

Requires Android: Android 4.0+

Screen DPI: nodpi

SHA1: 1578b793ac6548d8b58a09c381f61fa5c2f16e47

Size: 45.81 MB

What's New:

Enjoy the first release.
Maggiori Informazioni

Data Aggiornamento:

Ultima Versione:

2.0

Aggiornamento Necessario:

Invia l'ultima versione

Disponibile su:

Google Play

Requisiti:

Android 4.4+

Sicuro da Scaricare

APKPure.fo e il link per il download di questa app sono sicuri al 100%. Tutti i link per il download delle app elencate su APKPure.fo provengono da Google Play Store o sono inviati dagli utenti. Per le app da Google Play Store, APKPure.fo non le modificherà in alcun modo. Per le app inviate dagli utenti, APKPure.fo verificherà la sicurezza della firma APK prima di rilasciarle sul nostro sito web.

Condividi
Condividi questa pagina con i tuoi amici se la trovi utile